HADIZA GABON TA SAMU KYAUTAR MOTA ME MUTUKAR KYAU
HADIZA GABON TA SAMU KYAUTAR MOTA ME MUTUKAR KYAU
Tauraruwar masana'antar fina-finan hausa ta kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta samu abun farin ciki inda aka yi mata kyautar mota.
Tauraruwar ta sanar da labarin mai farantar da rai a shafin ta na instagram tare da rubuta sako na mika godiya.
Ta rubuta "thank you madam kudi ,my new car @landninteriors thank u".
Tuni dai sauran abokan sana'ar ta suke ta mata sakon
No comments