Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa

Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa Da Kaina  Buratai


Zan Jagoranci Sojoji Zuwa Sambisa Da Kaina – Buratai

,Boko Haram Tazo ‘Karshe A Najeriya Da Yardar Allah, Domin Lissafinmu Ya Dawo Kansu Don Ganin ‘Karshensu, Yanzu Haka Mun Aika Da Rundunar Sojojin Najeriya Akalla Kimanin Sama Da Sojoji 20,000 Don Su Yaki ‘Kungiyan Boko Haram, Su Kuma Fatattakesu Daga Wannan ‘Kasar, Su Kamo Na Kamowa, Suka Kashe Na Kashewa..

No comments

Theme images by fpm. Powered by Blogger.